Hausa Musics
MUSIC : Aminu Alan waka – Wakar Ta’aziyyar sarkin Gobir
Fitaccen mawaki a kasar hausa kuma dan asalin Gobirawa Aminu Abubakar ladan alan waka yayi wakar Ta’aziyyar sarkin Gobir Alh isah Muhammadu bawa.
Sarkin Gobir da ankayiwa kisan gilla a wajen yan bindiga bayan karba makudan kudade da babura amma duk da haka sai da sunka salwanta da rayuwarsa.
Aminu alan waka yayi wakar Ta’aziyyar sarkin Gobir domin nuna alhini da takaici na mutuwar dattijo sarkin gobir.
Zaku iya amfani da alamar download mp3 dake kasa domin saukar da wakar.