Kannywood
Karanta amsar da Mansurah Isah ta baiwa wani da yace mata bata yi sa’ar miji ba
Advertisment
A yayin da take murnar zagayowar ranar haihuwarta, Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Mansurah Isah,matar Sani Musa Danja ta samu wani sakon taya murna daga wani wanda a karshe ya ce maya’bakiyi sa an mijiba’.
Mansurar ta bashi amsar kamar haka:
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com