Labarai
Bidiyo : Matar Sarki Ta Zama Mafi Girma Muƙami A ‘Yan Sandan Nigeria
Advertisment
Wannnan wani abun ban mamaki wanda a samu mace mai matsayin AIG a arewa kuma matar babban sarki wannan abun ban mamaki da kowa keson jin wane Sarki ne.
Wanda kuma zakuji tayi bayyanin yadda tayi karatu tana babbar ‘ya har ta zamo yar sanda.
Wanda bbchausa ne na tattauna da wannan baiwar Allah.
Ga bidiyon nan kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com