Kannywood
SANARWA!!! An Fida wakoki Audio Da Video Na MANSOOR -Ali Nuhu
Advertisment
SARNAWA DAGA FKD PRODUCTION
An fitar da wakokkin audio and video na MANSOOR kai/ke naku a kasuwa Daga babban Director film din Ali Nuhu a shafinsa na instagram
ku kasance da www.hausaloaded.com anjima kadan zamu sanya muku su in sha Allah.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com