Kannywood
Wata Sabuwa! Nasir Elrufai Ya Yankewa Ali Artwork Hukuncin Tara Na Zunzurutun kudi
Advertisment
A yau ne jaruman barkwanci kuma edita hukunci kan rashin sanya a face mark wato takunkumin fuska inda ya biya tara zunzutun kudi.
Ga jawabin Jarumin da ya wallafa a shafin sa na sada zumunta.
“Kotun tafi da gidanka ta Malam Nasiru El-Rufai ta yankemin hukuncin tara ta naira na gugar naira har 1000 saboda na manta face marks dina a gida wani abun dariya ma shine a kusa da alkalin har da dorina in baka da kudi akwai wasu samudawan police su za asa suyi ta maka bulala iya ta kudinka dan haka ni na biya wannan tara da aka mun lakadan ba jalan ba dan haka yan uwana talakawa mu kiyaye gaba.”
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com