Kannywood

Bidiyon Yadda Angon Halima Atete yaje Wajen Dinner tare da Dandazon yan kannywood

Daga Karshe Dai Angon Halima Atete Ya Bayyana Kansa A Wajen Dina Na Bikin Nasu, Mutane Da Dama Suna Qorafin Cewa Anata Shan Biki, Amma Basuga Ango Tare Da Amarya Halima Atete Ba, Inda Angon Ya Bayyaana Kansa A Ranar Dinner.

Ananan Ana Ci Gaba Da Shagulgulan Bikin Na Jarumar, Inda Aka Daura Aure Ranar Asabar 26 Ga Watan 11, Ranar 27 Ga Watan 11 Kuma Aka Gabatar Da Shagalin Dinner Duka A Garin Na Maiduguri Asalin Mahaifar Jarumar Kenan.

Bidiyon Yadda Angon Halima Atete yaje Wajen Dinner tare da Dandazon yan kannywood
Bidiyon Yadda Angon Halima Atete yaje Wajen Dinner tare da Dandazon yan kannywood

Zuwa Yanzun Dai Zamu Iya Cewa Dukkanin Shagulgula Sun Kammala, Daga Yanzun Kowa Za.a Miqa Amarya Zuwa Dakinta Inda Kowa Zai Koma Inda Ya Fito, Muna Taya Amarya Halima Atete Tare Da Angonta Mohammed Mohammed Kala, Murna, Tare Da Fatan Allah Ya Sanya Musu AlbarKa A Zamantakewar Auren Nasu.

 

[Via]

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button