Kannywood

Wata Sabuwa ! An Kai Mansurah Isah Matar Sani Danja Ƙara Bisa Zargin Ta Sace Wata Mata

Advertisment

Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa,Matar Sani Musa Danja, Mansurah Isah ta bayyana yanda wani magidanci ya kaita Ofishin Hisbah bisa zargin ta sace mai mata.

Mansurah dai ta shahara waja taimakon mabukata, dalilin hakane take taimakin wani Yato. To mahaifin yaronne ya kai ta Ofishin Hisbah.
A wani sako daga saki a shafinta na Instagram ta bayyana cewa, Mahaifin yaron yace duk taimakon da za’a baiwa danshi a bashi a gidanshi.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button