Labarai

Bidiyo Garabasa! ina Neman Mijin Aure Saurayi Dan wanka Zanyi Wuff Da shi Na Bashi Sana’a ~ Hajiya Fatima Gombe

Wata mata da ta bayyana sunanta da Fati Gombe tace tana neman Saurayi wanda ya iya wanka ta yi Wuf dashi tunda dai yayin wuf da maza ake.
Ta saki wani Bidiyo da ya dauki hankula a shafukan sada zumunta inda aka ga ta bayar da wata lambar waya.
Jama’a dai nata bayyana ra’ayoyi mabanbanta kan wannan lamari.
Kalli bidiyon a kasa:

Toh Samarin yan son banza
Ga Dama Tasamu ?? yan wanka pic.twitter.com/cBnUmrCPuU

— ????? ???? ???? (@Bellokingkhan) June 16, 2020

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA