Hausa Musics
MUSIC : Garzali Miko _ Hadizatou 3
Wannan wata sabuwa waka ce wanda idan baku manta ba yayi ta daya da ta biyu wanda kuma sun kawo muku wadannan wakoki.
Wanda shine a yau munka zo muku da ukku dinta wanda zakuji dadinta sosai.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com


![[MUSIC] Auta Mg Boy - Ummi](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2021/02/official_auta_mg_boy-20210224-0001-1.jpg?resize=390%2C220&ssl=1)