Uncategorized
Wuff : Hon Kazaure Yayi Wuff Da Shantaleliyar Budurwa Daga Kasar Senegal
Advertisment
Wannan wani bayyani da munka samu daga tozali magazine wanda ta wallafa hon gudaji Kazaure ya aure kyakkyawar Budurwa yar kasar Senegal wanda.
Harda katin gayyata wanda muna tayya mai girma dan majalisa hon gudaji Kazaure murna Allah ya bada zama Lafiya ya bada zuri’a dayiba amen.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com