Kannywood
Yanzu – Yanzu : Mahaifin Ali Nuhu Ya Mutu
YANZU-YANZU: Wata majiya daga cikin garin Gombe ta tabbatar mana da labarin rasuwar Mr. Nuhu Polo, Mahaifin Fitaccen Dan Wasan Kannywood Ali Nuhu.
A nan take munkayi bincike munka samu Cewa kannywood celebrities sun wallafa wannan mutuwar.
yanzu muke samun labarin rasuwar mahaifin jarumi Ali Nuhu, muna Mika sakon gaisuwa ga jarumin da Yan uwanshi na wannan gagarumin rashin da sukayi. #RIP #kannywoodcelebrities #Kannywood #kancelebnigeria
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com