Kannywood
Dauda kahutu rarara ya bawa Jaruma sadiya Sidi umar kyautar mota peugeot 206 (hotuna)
Advertisment
Chairman Ɗin Mawaƙa Dauda Adamu Abdullahi Kahutu Rarara Ya Gwangwaje Sadiya Sidi Umar Wacce Akafi Sani da (SOSAI SOSAI)
Da Mota Kirar Peugeot 206 Sadiya Sidi Umar Tayi Farin Ciki Sosai Tare Dayiwa Chairman Ɗin Mawaƙa Dauda Adamu Abɗullahi Kahutu Rarara Godiya da Addu’ar Allah Ya Taimakeshi Ya Kuma Tsare Shi Daga Sharrin Masu Sharri.
Daga Ƙarshe Shima Chairman Dauda Adamu Abdullahi Kahutu Rarara Yayi Godiya Bisa Addu’arta Agareshi, Sannan Kuma Yayi Mata Fatan Al-Kairi Tare da Fatan Allah Yasa Lafiya Ta Kashe.
Rabiu garba gaya babban mai taimakama dauda adamu kahutu rarara ne ya wallafa wannan zance a shafinsa na facebook.
Ga hotunan motar da wannan jaruma ta samu.
Advertisment
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com