Labarai

Bidiyon Ganduje na karbar ‘dollars’ gaskiya ne – EFCC

Advertisment

Hukumar dake yaki da yiwa tattalin arzikin kasa almundahana ta EFCC ta tabbatar da gaskiyar bidiyon da jaridar Daily Nigerian ta wallafa wanda aka nuna Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje yana karbar dollar yana sawa a babbar riga.
Jaridar Punch ta karshen mako ce ta ruwaito wannan labarin. Inda ta bayyana ceear bayan hukumar EFCC ta sanya kwararru sun bibiyi faifan bidiyon, sun tabbatar da cewar bidiyon gaskiya ne ba hadi ba, kamar yadda wasu suka yi zargi.

Sources : DailyNigerian Hausa

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button