Addini

Subhanallah Sabon rikici kan Abduljabbar na Shirin Barkewa tsakanin Malaman darika da Izala

Wannan wani bidiyo ne da prof Ibrahim Maqari yayi na nuna cewa yana gare janibin ma’aiki a bisa jahilci ne ba wai yana zagi bane.
Wanda nan take Abu rumaisa wanda ake kira da hayaki fida na kogo yayi masa raddi da sauran malaman izala.
Ga cikakken bayyanin nan a cikin faifan bidiyo sai ku saurara.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button