Kannywood
Gaskiyar Alakar Tsakanin Tsohuwar Matata Da Hamisu Breaker – Daga Bakin Adam Fasaha
Advertisment
Idan baku manta ba shafin Hausaloaded yana biye da kawo muku wannan rigimar da ke tsakanin zargin da akewa Hamisu Breaker da Tsohuwar matar mawaki adam fasaha.
Wanda munyi ta kawo muku martanin mutane da dama Alhamdulillahi a yau mun samu kawo muku zantawar da ankayi da shi toshon mijinta wato adam fasaha.
Wanda zakuyi cikakken bayyani alakar Hamisu Breaker da Tsohuwar matarsa wato momee Gombe.
Ga dai waifan bidiyo da zakuji tattaunawar da ankayi da shi zakuji ta.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com