Kannywood
Masha Allah : Jaruma Sadiya Kabala Ta Sake Aure
A yau ne shafin Hausaloaded blog sun samu hujja wadda ke nuna tayi sabon aure ko ta samu mijin aure.
Wanda jaruma aisha Humaira ta wallafa a shafinta na instagram.
Kamar haka:-
“MashaAllah congrats ? Baby @real_sadeeya_kbl ALLAH Ya Sanya Alkhairi Yasa Mutuwa ce Zata Raba Ku”
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com