Uncategorized

Murya: Saurari Yadda Adam A Zango Ya Tona Asirin Rigimar Sa Da Hukumar Tace Fina Finai Ta Kano

Advertisment

Wannan wani al’amari ne da ya taso na cewa zasu kama jaruma adam a zango duk ya kuskura ya shigo kano wajen kallon MATI A ZAZZAU.
Shine yau munka kawo muku hirar da ankayi da shi wanda ya tona asiri tsaf daga farko har karshe.
Ga dai yadda hirar ta kasance ku saurara kuji.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button