Uncategorized
Shahararren jarumin fina-finan Indiya Irrfan Khan ya rasu
Advertisment
Marigayin ya fito a manyan fina-finai kamar Lunchbox da Piku da kuma Hindi Medium.
Jarumin, mai shekara 53, ya rasu ne a wani asibiti da ke birnin Mumbai a ranar Laraba bayan ya yi fama da ciwon hanji.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com


