Kannywood

Anyi Zube Ban Kwarya Akan Rigingimu Da ke Faruwa A Kannywood wanda Bbchausa Na Tattauna Dasu

Advertisment

A cikin wannan tattaunawa da bbchausa hausa nayi mai suna Ra’ayi wanda sunka gayyato mutane kamar haka domin fadin albarkacin bakinsu.

1. Ismail Na abba Afakallahu (Shugaban hukumar tace fina finai)
2. Aminu saira (darakta)
3. Falalu Dorayi (Darakta)
4. Ibrahim muhsin ( Mai sharhi akan fina finai).

Inda mun dauko muku wannan tattaunawa domin jin ra’ayin kowa ne daga cikinsu kan, Rikicin da ke tasowa a wannan masana’antar kannywood din.
Ga shi nan dai ku ji daga bakinsu.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button