Uncategorized

Bidiyo : Adam A zango Ya sake Barota Da Zafi……

Advertisment

A cikin wannan bidiyo da wata tasha mai suna Duniyar kannywood na wallafa a channel dinta wanda wani muhimmin jawabi ne da jarumi adam a zango yayi akan wutar da ke ruruwa a masana’antar kannywood.
Wanda kuma tabbas a cikin jawabansa idan ankayi amfani da su cewa lallai shiyasa matsaloli ke ta musu yawa basa karewa.
Ga bidiyo nan kasa ku kalla.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button