Kannywood
Masha Allah: Kalli Hotunan Jarumar kannywood Asma’u Ahmad A Wajen Bautar ƙasa
Advertisment
Jaruma kannywood Asma’u Ahmad itama tana Daga cikin masu bautar kasa a wannan kasa (NYSC) wanda bamu samu labarin komai ta karanta ba.
Amadadin ceo Hausaloaded da mabiyanta suna taya murna ga jarumar.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com