Kannywood
Bidiyo : Mawakin Da Yayi Wakar Bidiyon Tsiraici Na Maryam Booth da Deezell Ya shiga Hannu (kalli bidiyo)
Advertisment
Wannan mawakin da yayi waka mai suna “Zindir”tayi leaked shine a yau sunka shiga hannu wanda dai yayi ta kuma kiran wasu wadanda wannan Abubuwan nayi yawo a social media.
Shine yau ya shiga hannu wanda munka dauko muku bidiyo domin sauraren wakar da kuma ganin yadda yan sanda sunka kamasu.
Ga bidiyon nan.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com