Labarai
Masha Allah : Dr mansur Sokoto Yayi Martani Mai Hikima Akan hukuncin Kisa Da anka yankewa Maryam sanda
Advertisment
A yau ne dai anka yankewa Maryam sanda kisa ta hanyar rataya wanda wannan al’amari ya dade da afkuwa na kashe mijinta shine sai yau anka kamalla wannan Shari’a.
Shine dr Mansur Sokoto yayi martani kamar haka:-
“Hukuncin kisa ga Maryam Sanda ci gaba ne ga sashen Shari’a. Hukuncin Allah kenan. Tausaya wa mai laifi ga hukuncin Allah laifi ne”
Advertisment
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com