Labarai
Allahu Akbar! Kalli Yadda Wani Yaro Dan Maiduguri Ya Gina Masallacin Makka Da Dakin Ka’abah
Majiyarmu ta samu wannan labari daga amihad inda sunka rahoto yadda wannan hazikin yaron yayi wannan aiki. Wani karamin yaro dan shekara 15 mai suna Aji Bukar Haziki ya gina makamancin masallacin Makkah da dakin Kabah a garin Maiduguri kamar yadda majiyar amihad.com ta tabbatar a wannan rana.
Yaron dai ya dauki lokaci yanayin wannan babban aiki wanda ya burge mutane matuka.
Ga hotunan nan sai ku kalla a kasa