Labarai

Yadda Budurcin Mace Yake Da Yadda Take Rasashi

Yadda Budurcin Mace Yake Da Kuma Yadda Take Rasa Budurcinta, Wannan Malamar Tayi Cikakken Bayani Na Ilimi Ba Bayani Irin Na Iskanci Ba, Idan Mutum Ya Kalla Ya Saurara Zai Fahimci Abin Da Ake Kira Da Budurcin ‘Ya Mace
Da Yawan Mutane Idan Aka Ta6o Wannan Fanni Musanman Ma Mutanen Mu Na Hausawa Sukan Dauka Anshiga Wani Waje Ne Na Rashin Kunya, A.a Sam Ba Haka Bane, Hakan Yadanganta Ne Daga Masu Bayani, Wasu Kanyi Bayani Na ilimi Wasu Kuma Kanyi Na Jahilci.
Ku Kalla Bidiyon Nan Domin Ji Da Ganin Menene Budurmin Mace, Ya Yake Da Kuma Rabe Raben Budurci.
 

 

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button