Hausa Musics

VIDEO : Nazir M Ahmad (Sarkin waka) – Anatayi Muna Taji (Video HD)

Advertisment

Wakar Anatayi muna taji ba sabuwar waka bace ga masu ziyarar wannan shafi domin mun kawo audion wannan waka.
A yau shine munka zo muku da Video wannan wakar wanda take dauke da manya manyan jaruman mata a cikin wannan wakar wanda a ciki zakuga su
Hadiza Gabon
Rukayya Dawayya
Hafsat Idris Barauniya
Jamila nagudu d.s
Ga masu Bukatar audion wannan waka sai ku latsa nan
Zaku iya kallon wannan wakar kai tsaye daga shafin Youtube din mawakin ko Downloading a duk shafinsa.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button