Hausa Musics

MUSIC : Nura M Inuwa – Sabuwar wakar Bikin Yaye Daliban American university

Advertisment

Albishirin ku barka mu da wannan babba rana da fatan kowa yana lafiya. A yau munzo muku da wata waka daga shahararren mawakin nan nura m inuwa mai suna “Wakar yaye daliban America “wanda yayi wannan waka na tayasu graduation daga maryam abacha  American university  da zasu rabu da junansu.

Sa a nan da kuma taya su kamala karatunsu a cikin nasara inda yake raira baitoci ga malamansu na jinjina ga kulawarsu da kuma fadin sunanyen daliban duk dai zakuji a cikin wannan waka.

Download music here 

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button