Kannywood
Jaruman kannywood A kasar Saudiyya Wajen Aikin Umrah (hotuna)
Advertisment


Abdul Amart mai kwashe shine kwamandan kamfen na Yahaya bello wanda yake son takarar shugaban kasa a Nigeria karkashin jam’iyyar apc Wanda yanzu haka Gwamnan jahae kogi ne.
Wanda shima sadiQ sani sadiQ da shi ake taka rawar gani a harda ita A’isha najamu wanda akafi sani da hajiya Hafsat mutawalle a cikin shirin Izzar so.
Ga hotunan nan kasa ku kalla.















