Kannywood

Matukar ban auri Ali Nuhu ba wallahi sai na kashe kaina~Na’ima ‘Yarmama

Advertisment

Wata budurwa mai suna na’ima ‘yarmama ‘yar asalin garin Daura jihar katsina ta shaida cewa! Idan har bata auri Jarumin wasan hausaba wato Ali Nuhu sai ta kashe kanta kuma al’umma su rubuta su gani.

“Na’ima ‘yarmama ta bayyana hakanne a shafin Dan Ali nuhun wato Ahmad Ali Nuhu, bayan shi Ahmad din ya daura hoton mahaifiyarsa da Ali Nuhu, inda nan take Na’ima tayi mashi kommen da rashin auran Ali Nuhu idan batayiba ba shakka zata halaka kanta.”

Daga bisani shi Ahmad Ali Nuhu baiyi watawataba na mayarma da Na’ima ‘Yarmama amsa kamar haka (Hmmmm) inda shi Ahmad Ali Nuhun yaki nuna ko damuwarsa bisa wannan kalamai masu tsauri da na’ima tayi dangane da mahaifinsa.”

Ko wani irin fata za Ku yi gareta ?
Daga: Barrista Nuraddeen Isma’eel

Advertisment

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button