Kannywood

Hafsat Idris Barauniya Tayi Martani Zafi Ga Masu Cewa Tayi Hoto Da Gawar Mahaifinta

Wannan dai abun ya faru ne bayan tayi posting a shafinta na instagram da cewa Allah yayiwa mahaifinta rasuwa shine wasu masu yi mata ta’aziyya suna cewa babu kyau tayi hoto da gawa.

Nan take tayi rubuta a shinta da tana cewa:-.

“Nayi posting da hoton mahaifina wasu na cewa nayi hoto da gawa, ya za’ayi nayi hoto da gawa? Banyi hoto da gawa Ba, wannan hoton tun da rayuwarshi munka dauka, Allah yayi masa Rahama amen.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button