Kannywood
Tabbas Zargin Sace Matar Da Ankace Na Sace Tana Hannuna ~ Inji Mansurah Isah ( Hotuna)
Advertisment
Wannan ita ce kes dinda Mansurah Isah tayi akan zargin da ake cewa ta sace an kaita hukumar hisbah.
Wanda shine kuma yanzu tayi nasara akan wannan kes ashe daman lafiya ne bata da shine suke kokarin taimakamata amma shine mijin matar ke cewa an sun sace mishi mata.
Wanda ashe asalin abun tana da ciwon nono sosai shine sun ka samu cewa zata zama wajensu har sai ta warke daga ciwon da ke damunta.
Wannan sune hotunan matar da diyar ta.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com