Uncategorized

Malaman Izala Da Na Darika Sun Halarci Taron Maulidin Manzo SAW Da Yi Wa Kasa Addu’a Da Aisha Buhari Ta Gudanar A Villa (Hotuna)

Majiyarmu ta samu wannan labari daga shafin Rariya a Facebook,
Uwargidan shugaban kasa, Aisha Muhammadu Buhari ta gudanar da taron Maulidin Manzon Allah S.A.W tare da yi wa ƙasa addu’a.

An gudanar da taron ne a safiyar yau Litinin 11 ga watan Nuwamba, 2019, a dakin taro na banquet Hall dake fadar gwamnatin tarayya Abuja.

Ga hotunan shehunan malamai.

Ku kasance da shafin Hausaloaded.com domin kawo muku cikakken bayani akan wannan zama na manya manyan malaman kasar nan.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button