Uncategorized

Wani saurayi dan Najeriya ya auri mace shekaru 7 bayan ya roke ta da ta amince da bukatar abokinsa na Facebook

Photo na Farko Yanda Suka Fara Chatin a Facebook tana shareshi, Sai Kuma Photo na Biyu Bayan ta amshi Request dinsa a Facebook ga Kuma In da Allah Ya Kaisu, Sunyi Aure.

Hoto: Abdulmimin k suleiman

Babban Darasi Ko Kai Waye Komai Matsayinka In dai ba Babban Uzuri ba Karka Raina Wanda zaiyi ma magana ko Yace Yana Son Magana da Kai. Wallah Mai Yiwuwa Shine Silar Arzikinka, Ko Fitarka wata damuwa da kake da Ita A Rayuwa Ka tsaya Ka saurari kowa. Dayawan mu dama takan wuce mana saboda Girman kai da nuna kai wani abune.
Wannan shine katin gayyatar daurin Aure

Angon ya nuna cewa tun shekarar 20124 yake rokonta da ta amince da shi a matsayin aboki sai gashi yanzu 12/06/2021 sun zama mata da miji.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button