Kannywood
Cecekuce: Karanta Martanin Mutane! Mansur Make-up Ne rungume Da Jarumar Kannywood, Sadiya Kabala.
Advertisment
A yau shafin yayi kicibis da wani posting da shafin jaridar dimokuraɗiyya tayi a akan page din ta na jaruman kannywood wanda ya dauki hankalin mutane sosai ga rubuta da wannan shafin ya rubuta.
“TOZALI
Mansur Make-up ne rungume da Jarumar Kannywood, Sadiya Kabala.
Jaridar Dimokuradiyya”
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com