Kannywood

Makomar Shirin IZZAR SO Bayan Rasuwar DaraktanShirin

Lawal Ahmad (Umar Hashim) Ya Bayyana Makomar Shirin IZZAR SO Bayan Rasuwar Daraktan Shirin Nura Mustapha Waye Wanda Ya Rasu Ranar Asabar, An Tambayi Lawal Ahmad Kan Cewa Shirin Na IZZAR SO Ya Tsaya Kenan Ko Zaici Gaba. Sai Ya Bada Amsa. Inda Zaku Saurari Abin Da Yace Game Da Makomar Shirin.

Anaci Gaba Da Ta’aziyya Tare Da Jimamin Rashin Babban Darakta Na KannyWood Da Kuma Shirin Nan Mai Farin Jini IZZAR SO. Nura Mustapha Waye, Da Allah Ya Karbi Kwanansa Ranar Asabar Biyu Ga Watan Bakwai, Shekara Dubu Biyu Da Ashirin Da Biyu.

Jarumai Da Wandama Ba Jarumai Ba Sunci Gaba Da Mika Ta’aziyyar So Ga Iyalai Da Kuma Abokan Aikin Mamacin. Bayan Rasuwar Na Daraktan Shirin Ne Kuma Mutane Da Dama Suke Tunanin Ya Makomar Shirin Na IZZAR SO Zai Kasance, Inda Jarumin Shirin Ya Badaa Amsa.

Tashar YouTube Nagudu tv ne na ruwaito yayin da hausamini na hakaito labarin.

Ga Sautin Muryarsa Mun Kawo MuKu Anan.

 

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button