Kannywood
Mansura Isah Ta Shirya Zanga zangar Lumana A Jahar kano Akan #secureNorth
Tsohuwar Tauraruwar fina-finan Hausa,Mansurah Isah ta bayyana cewa nan gaba, Ranar Alhamis zata shirya zanga-zanga saboda matsalolin dake damun Arewa.
Mansurah ta bayyana hakane a shafinta na sada zumunta inda tace mata zasu saka farin Hijabi inda maza zasu saka manyan kaya.