Kannywood

Yadda Bayar Da Kyauta (Awards) A Kasar London Ya Kasance! Rahama Sadau Da Fati washa Sun samu Babbar Kyauta

Advertisment

Idan baku manta shekaranjiya munyi fustin din Jaruman masana’antar kannywood sun isa a kasar London , wanda ya dauki hankalin mutane shin me sunka je yi.ashe bayar da kyautar afro hollywood ce ankayi wnda ta sance jarumai guda biyu wato rahama sadau da fati washa na samu lambar yabo.

Inda Rahama saudau na samu lamar yabo “Best Outstanding actress”

Advertisment
View this post on Instagram

A post shared by R A H A M A S A D A U (@rahamasadau) on

Inda ita kuma Fati washa ta samu kyautar ” Best actress 2019 afro hollywood”

Muna matuƙar tayasu murna samun wannan lambar yabo.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button