Uncategorized
Bidiyo:Adam A Zango Ya Fara samun Sakon Albarka Daga Manya Manya Malamai Akan Abinda Yayi Na Daukar Nauyin Karatun Marayu
Advertisment
Masha Allah wannan abu gaskiya yayi kokari matuka irin yadda wannan jarumi yayi akan daukar nauyin matakin karatun yara marayu da yayi.
Kuma a makarantar da ya dace, wanda tayi suna sosai wajen kulawa da yara akan karatu boko da addini.
Ga bidiyon nan kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com