Uncategorized

Mai Da’awa zuwa ga Gaskiya Dole ya shirya wa Duk wani kalu-bale – Dr muh’d sani umar R/lemo

Advertisment

Mai Da’awa zuwa Gaskiya Dole ya shirya wa Duk wani kalu-Bale:

Duk wanda zai shiga aikin da’awa ,da kiran mutane zuwa ga gaskiya,dole ne ya shirya wa duk wani kalu-bale ,ya sani cewa, za a fuskance shi da tambayoyi daban-daban ,wasu da niyyar neman karuwa,wasu kuma da zimmar kure da muzantawa ,Don haka dole ne mai da’awa ya kasance mai yawan karance-karance  domin ilimantar da kansa da kuma fuskantar irin wancan kalu-balen .

Dubi yadda kuraishawa suka tasa Annabi (S.A.W) gaba da tambaya  game da labarin zul-karnaini don su kure shi su tozarta shi. Allah yace ,

“Suna ta tambayarka game da zul-karnaini .kace, ba  da dadewa ba zan karanta muku labarin sa”.[Al-kahfi,83].


Dan Allah kuyi share zuwa ga yan uwa musulmi domin kai ma ka samu lada ya da Alkhairi.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button