Uncategorized

Maganin kumburin Dasasi Ko Ciwo (Swelling Of Gum)

Ai Sharin Dan Allah
   Ga duk wanda Allah ya jarraba da wannan lalaura sai yai kokari ya jarraba wannan fa’ida insha Allah,Allah zai yaye masa ita.
ZA’A NEMI
1. Man Habbatussauda
2. Man Zaitun
3. Man kanin fari
4. Gishiri kadan(salt)
YADDA ZA’A HADA
Da farko zaka kuskure bakin ka da ruwa sai ka hada man Habbatussauda da man kanin fari kowanne kamar chokali  daidai sai diga man  kamar sau uku a wajen ka barshi minti 2-3 sannan ka dangwali gishiri kadan ka guga a wajen  ka zuba ruwa ka kuskure bakin sannan ka diga man zaitun a waje.
Kullum haka zakai kabin kwanciya barci,har ka samu waraka.
Me Bukatar Hadadde Idan dadashi yana kunbura  N6500. Idan ciwon bekai kunburin dadashiba N3500.
Zaakira ko a WhatsApp  0813540404408020738307

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button