Kannywood
Bidiyo : Sabuwa Rikici A Kannywood! Rikici Ya Ɓarke Tsakanin Rukayya Dawayya Da Mansur MakeUp
Advertisment
Wannan wasu sabon rikici ne da rukayya dawayya take zage zage a cikinsa wanda shine Mansur MakeUp yaja kunnenta akan irin zage zage ta ta keyi a social media.
Ga dai Bidiyon nan kasa domin kallon yadda ta kaya.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com