Kannywood
Kalli zafaffan Hotunan Kafin Aure Na Halima Atete Da Angonta
Advertisment
Masha Allah kamar yadda munka kawo muku labarin auren jaruma halima Atete a yanzu nan majiyarmu ta samu wasu zafaffan hotunan bikin daga shafin Bbchausa.
Halima Atete za ta shiga daga ciki
Tauraruwar Kannywood Halima Yusuf Atete tare da angonta Mohammed Mohammed Kala wadanda za a daura aurensu ranar Asabar 26 ga watan Nuwamban 2022 a Maiduguri.
Allah Ya sanya alheri
Ga hotunan nan kasa ku kalla.