Kannywood
Ali Nuhu Ya Taya Adam A zango Murna Zagayowar Ranar Haihuwarsa Kalamai Masu Hikima
A yau ne jarumi adam a zango yayi murna zagayowar ranar haihuwarsa inda Ali Nuhu ya yi murna zagayowar ranar haihuwar jarumin ,ya tayashi inda shi Ali Nuhu yayi posting a dandalin sa na murna zagayowar ranar haihuwarsa wanda ya dauki hankalin mutane wanda Mutane kusan Dubu daya nayi martani akai.
Ga irin yadda yayi posting din a dandalinsa na instagram.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com