Kannywood

Kalli Bidiyo Martani Mai Zafi Da Mustapha Nabraska akan Tsayar Da Shirin kwana Casa’in Da Gidan Badamasi

Wannan wani dan bidiyon wanda bai wuce minti ɗaya da da ƙiƙaba wanda yayi shagube amma daman Hausawa kance kukan kurciya jawabi mai hankali ke ganewa .
Wannan jawabi cikin shagube wanda mai hankali zai fahimci abinda yake nufi wanda sanin duk mai kallon Arewa24 yasa yana daga cikin jarumai masu haskakawa a cikin shirin gidan Badamasi.
Wanda muka kawo muku bidiyo da zaku kalli bidiyo kai tsaye.
Ga bidiyon nan kasa.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button