Kannywood

Martani Mansur Make up Mai Zafi Akan kama Nazir M Ahmad Sarkin waka

Advertisment

Kada ku shagala kuci gaba da bibiyar shafinmu Hausaloaded blog domin kawo muku martanin jaruman kannywood akan kama shahararren mawaki nazir m ahmad sarkin wakar san kano.

Ga shima nashi jawabi a da yayi.

Waime yasa su yan APC din kano basayin laifine sai yan PDP din kano gaskiya hukumar film din kano babu shuwagabanni nagari komadai menene bazaku dawwama akaiba dole ku mutu koku sauka wannan ba adalci bane kuma ku baa dalaibane mukanmu yan kannywood dinma bamusan kanmuba baikamata mubari ana shuwagabantarmu ba kuma ana wulakantamu kodayake wadanda ake tunanin manyane suka wulakanta kansu kuje kuji abinda @babanchinedu yafada idan sun isa shi sukamashi mana kuna daure mutane kamar kuna daure dabbobi”


Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button