Kannywood
Sanata Barau I.Jibrin Ya Baiwa Yayiwa Masana’antar kannywood Goma Ta arziki
Advertisment


“Muna godiya da Sakon abubuwan alkairi da da aka bawa al’ummar Kannywood.
Motoci Guda 17
Babura 100
Komfuta 80
Kamara 5
Generator 5
Kayan Studio 5
Kayan Light 5
Dudu 30,000 Mutum 100
Dudu 20,000 Mutum 100
Kujerar Hajji Mutu 1


Senator Barau I. Jibrin (MALIYA)
Muna godiya ga
Murtala Alassan Zainawa
Isyaku Balan (Barau Maliya)
Sani Ali Abubakar (Indomie)
Ali Nuhu
Abba Maikatala
Abdul A.P
Adam A. Zango
Mustapha Nabursaka“
Tabbas wannan abun alkhairi ne da wani jigon siyasa yayiwa Wannan kungiyar kannywood.





