Kannywood

Martanin Ali Nuhu Akan Kama Nazir M Ahmad Sarkin waka

Advertisment

Shima dai a wannan karo jarumi kuma babba a cikin masana’antar kannywood yayi magana akan kama nazir m ahmad

Ga jawabin da yayi

Rokona ga hukumar tace fina finai ta jihar Kano shi ne a dubi alamarin nan a yi sassauci ga kaninmu kuma abokin sana’armu @sarkin_wakar_san_kano. Allah ya kawo maslaha cikin gaggawa, amin.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button