Kannywood
MUJALLAR FIM TA FITO! Kannun Labarai Na Mujallar Wannan Wata (Karanta)
Advertisment
A ciki:
1. ZPreety: Hira da Zulaihat Ibrahim, jaruma ‘yar Zuru wadda ta mamaye soshiyal midiya da bidiyoyin barkwanci
2. Abin da ya sa baba na ya saki Dawayya – Aisha Teku
3. Kama ‘yan fim irin su Sunusi Oscar: Yanzu na fara, cewar Afakallahu
Advertisment
4. Zuciya ta ba ta mutu ba don an yanke mani ƙafa – Sani Moɗa
5. Ba na kewar harkar fim, inji Fati Ladan bayan ta haihu
6. Mecece makomar shirin ‘Bilkisu’ bayan rasuwar furodusa Umar Sa’idu Tudunwada?
7. Hira da Asma’u Nas, Abdallah Amdaz, Rasheeda Adamu, Mu’az Bushkiddo, marubuci BMB
Da sauran daɗaɗan labarai.
KU KARANTA, KADA A BA KU LABARI!
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com