Kannywood
Bidiyo : A. Zango ya sake Riddar siyasa/Daurawa yai Magana kan marin Macron
Ta wulakanta gawar mijinta
A cikin wannan bidiyo yana dauke da abubuwa guda ukku wanda kuma duk suna da amfani ku sauraresu.
Na farko adam a zango ya koma riddar siyasa ma’ana ya koma jam’iyyar Apc wanda ya ce ya dawo gida sai bello Yahaya 2023 for president.
Sai kuma marin da ankayiwa shugaban kasa faransa wanda sheikh aminu Ibrahim Daurawa yayi magana akansa.
Na ukku kuma wata mata ta wulakanta gawar mijinta wanda kuma wannan abu sam baiyi dadi ba.
Zaku gani da ji cikkaken bayyani a cikin wannan faifan bidiyo da ke kasa.