Kannywood

Masu Garkuwa Da Mutane Sunyi Wa Jaruma Maryam KK Duka (Kalli Hotuna)

Advertisment

Maryam KK tana daya daga cikin jarumai mata masu tasowa amasana’antar Kannywood kuma tana daya daga cikin wadanda aka sace su jiya 28/9/2019 a hanyar Abuja.

Cikin taimakon Allah jiya da yamma sai gata an sako ta tare da sauran wasu bayin Allah da aka kama su tare.

Masu garkuwa da mutanan sun dudduke ta inda suka ji mata rauni a fuska da jikinta.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button